Menene Forex Trdaing?

Menene Forex? A sauƙaƙe, kasuwa ce ta duniya da ke ba da izinin musayar kuɗi daga wani zuwa wani.

Idan kun taɓa tafiya zuwa wata ƙasa, yawanci dole ne ku samo rumfar musayar kuɗi a tashar jirgin sama, sannan ku canza kuɗin dake cikin lalitar  ku izuwa na ƙasar da kuke ziyarta.

https://www.the2morrowbroker.blospot.com
Kuna zama kan teburi kuna lura da allo wanda ke nuna farashin musanya daban-daban.

Za ku sami kudin kasar Jafan watau “Jafanese Yen” kuma kuyi tunani cewa, “ABUN YAYI! Dala daya da kuka canja zatazama yen 100?!Hakan yana nuni dacewa idan da ace kunada dala goma! Zaku zama masu arziki lokaci daya saboda kudin ku da kuke dashi watau Dalar Amurika wadda akafi sani da United State Dollar "USD" tafi kudin Jafan din daraja. !!! ”

Lokacin da kukayi wannan, da gaske kun shiga cikin kasuwar forex Trading dumu dumu!, kuma Kuna musayar kuɗi ɗaya domin samun riba kokuma yin mu'amula ta yau da kullum.

Ko kuma kadauka cewa kai dan kasar Amurikane kaje kasar Jafan hakan zaisa kasayar da dollar domin da ita kaje sannan kasiyi Yen domin kasar da ake anfani da yen din kashigo.

Kafin ku tashi zuwa gida, kuna tsayawa ta hanyar musayar kuɗi don musanya yen din da  kuka canjaa' sannan zaku canjashi zuwa kudin kasar ku da zaku koma, wata kila kuma alokacin dolar da kuka sayar abaya lokacin da kuka shiga kasar sakamakon yanayin tashin kudi da karyewar su hakan yasa yen yatashi dolar kuma ta karye. to kunga kenan bazai zaima daidai da wancen canjin dakukayi abaya ba saboda kudin dake hannunku watau Yen yanzu yatashi zaizama alaokacin musayar kudin zaku ga cewa kunyi canji dakuma riba mai tsoka.

Waɗannan canje-canje a cikin musayar ke ba ku damar samun kuɗi a kasuwar musayar waje ta duniya.


Kasuwar musayar kasashen waje, wacce aka fi sani da "forex" ko "FX,"  ko "Spot" ko "Spot FX" ko "Foriegn Exchange ita ce kasuwa mafi girma a duniya. Sannan babu wata kasuwa da takaita juya kudi akaf fadin duniya.

Idan aka kwatanta da “dala” $ 22.4 biliyan a kowace rana na New York Stock Exchange (NYSE), kasuwar musayar kasashen waje tayi hakika hakan yana nuna mana cewa kudinda kasuwar take juyawa akawace rana tabbas yafi kowane irin kudi da wata kasuwa a duniya take yin hada hada dasu cikakken girma tare da  akowace rana ana a juya akallah $9.5 Triilion dala.

Wannan tiriliyan  nefa idan kukayi lura tabbas akwai kudi nagaske asuwar.


Kasuwa mafi girma a duniya, watau New York Stock Exchange (NYSE), ke siyar da kimanin dala biliyan 22.4 kowace rana.

Dawadannan ne yakamata myi dba na tsanaki akan msayar kudi datake kasacewa a fadin duniya akodaysuhe.

kukanji labarai akanNYSE  kowace rana atashar CMBT ko BBC da BBC Hasa, da Aminiya da Daily Trust dama sauran jaridu da gidan talabishin.

Hakika abun da bada dariya idan aka hada kaswar NYSE da FOREX.
https;//www.the2morrowbroker.blogspot.com
Mu duba yanayin Tsarin kasuwancin Forex dana Kasar NewYork dana Tokyo da London hakika hakan zaimana nuni da yawan kudin da ake juya a Forex Yafi na kowane kasa acikin wanda idan munyin tunani zamuga hakan yana mana haske dacewa forex trading itace babbar kaswar da ake kaswanci na musanyar kudinda babu irinsu akowace kaswa ta duniya.                             

Mukalli wanan Tebur din don lura da yanayin dari bisa dari
httos://www.the2morrowbroker.blogspot.comIdan Mukayi la'akari da wannan hoton nasama zamuga cewa Forex Market itace kasuwa wadda take dauke dakudi kimanindalar Amurica Tiriliyan dari biyar $5,000,000,000,000, Sukumsa sauran manyan kasuwannin na Wadancen kasashe da muka fada asama suna kaswancin dala buliyan arba'in da biyar gabadayansu $45,000,000,000 akoace rana.

5 Tirilyan ta mamaye gabaday 45 Biliyan wanda hakan zaisa mugane cewa kasuwacin Forex shine babba aduniya.

To kungani, Tabbas kasuwanci Forex Shine mafi jirma aduk wani kasuwanci na duniya, Bari mubarku haka kada kuranta Forex yasa kaji kaman abun ba haka yake ba amman munyi imani cewa daga lokacin da kazama daya daga cikin masyin kasuwancin Forex to hakika zakama mai kambamama tamkar wata Giwa awajan su Zomo.

https://www.the2morrowbroker.blogspot.com

Kuyi Lura da jirman Kasuwancin na Forex domin kullm kara jirma yake. A shekarar 2019 saida aka juya kimanin tiriliyan 9.5 acikin kaswar.

Kasuwar forex a bude take a cikin sa'o'i 24 a rana da kwanaki 5 a mako, kawai rufewa ne a karshen mako. (Wannan jerin gwanon masu kisan kai!)

Don haka sabanin kasuwannin jari ko na haɗin gwiwa, kasuwar forex ba ta rufe a ƙarshen kowace ranar kasuwanci ba.

Madadin haka, ciniki yana juyawa zuwa cibiyoyin hada-hadar kuɗi daban-daban na duniya.

Ranar tana farawa lokacin da yan kasuwa ke farkawa a cikin Sydney sannan ta tashi zuwa Tokyo, London, Frankfurt kuma a ƙarshe, New York, kafin ciniki ya sake gudana a cikin Sydney!

A sashi na gaba, zamu bayyana MENE  ciniki a kasuwar forex.

Anan muka kawo karshen darasinmu na yau damin karin bayani ku tuntube mu ta hanyoyin sadarwar mu wadan da suke akasa.

kuyimana sharhi gameda abunda kuka karanta Mungode.

Karin Mganar Yau
"Kakoyi Kasuwancin Forex Don Kanemawa kanka aiki har karshen rawuwarka"


Darasi na gaba
Mene Ne Ciniki A Forex?

No comments:

Post a Comment