DANGANE DAMU

Wannan Company Mai suna The2MorrowBroker Yasamu awasu lokatua da suka gabata wanda yayita kokarin shigar da kudurinsa cikin mujallar duniya gabaya bayan yagama duk wasu tsaretsrensane sai ya futo don taka rawa akan Yadda mutane musamman Hausawa na duniya suketa kokarin koyan Kasuwancin Forex Trading. Bisa wadannan dalilaine sai The2MorrowBroker Yaga cewa Bari ya Bullo da sabuwar Hanyar Koyan kasuwancin Forex Trading din ta yanar gizo-gizo watau (Online) domin bawa duk wani Mutum musamman ma Bahaush daman yakoyeta batareda wani gargadaba. ansamar da Wannan Company a shekara 2017 aka kuma wallafashi a 2018. Munufar mu gareku itace Kukoyi Kasuwancin Forex Trading Da yaran Hausa cikin Sauki.



Don ganawa damu

NAME: Ammar Dalhat
EMAIL: Ammardalhat974@gmail.com
PHONE: +2347081899146,+2347046344856
ADDRESS: NO1950 Kofar Waika, Kano State,Nigeria

NAME: Aushazu Mukhtar Dahir
EMAIL: aushazumukhtar@gmail.com
PHONE: +2347069444449,+2348149991111
ADDRESS: NO2378 Kofar Waika, Kano State,Nigeria

NAME: Abubakar Ahmad
EMAIL: abubakarahmad1020@gmail.com
PHONE: +2348066486168
ADDRESS: NO1020 Zoo Road, Kano State,Nigeria

No comments:

Post a Comment